Lemun abarba da citta da lemon zaki
Hmmmm
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8848791
Hmmmm
Hmmmm
Zaki bare abarbanki ki yankata
Ki bare lemu ki cire ya'yan ki yanka
Ki bare citta ma ki yanka
Sai ki hadesu duka a cikin bulanda ki markada hadda suganki
Sai ki tace kisa a fridge in kin tashi Sai ki yanka cucumber a ciki
An kwafa!
More Recipes

sharhai