Tura

Kayan aiki

  1. 2kofi flour (idan ya yi ruwa ki qara rabi)
  2. 2kwai
  3. 1/2kofi sugar
  4. 1/4kofi narkakken butter
  5. 1 tbspn baking powder
  6. 1/2 tspn gishiri
  7. 2/4kofi madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Ki zuba busassun.kayan hadin wuri guda ki motse.

  3. 3

    Sai ki zuba danyun kayan hadun a ciki

  4. 4

    Ki yamutsa sosai sannan ki saka hannunki ki buga dakyau

  5. 5

    Ki zuba mai a cikin pan idan ya yi zafi sai ki fara zubawa iya girman da kike so

  6. 6

    Ga shi nan bayan na gama

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

Similar Recipes