Kunun tsamiya

Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
Sokoto

Nayi wannan kunun saboda maigidana yana son kunun tsamiya musamman a wannan watan mai albarka#sahurrecipecontest

Kunun tsamiya

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Nayi wannan kunun saboda maigidana yana son kunun tsamiya musamman a wannan watan mai albarka#sahurrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 15zuwa 20mintuna
  1. Garin kunun
  2. Tsamiya
  3. Sugar
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

Minti 15zuwa 20mintuna
  1. 1

    Ki fara wanke tsamiya dinki ki jikata da ruwa saiki debo garin kunun wanda aka hadashi da gero saiki zuba tsamiyarki da kika jika ki dama amma ki kula Kar tsamiyar tayi yawa.

  2. 2

    Bayan kin damata da tsamiya dama kin riga kin dora ruwan zafin ki a wuta inya tafasa saiki dauko ki zuba a wannan garin da tsamiya saiki ta juyawa harsu game su hada jiki inya damu kina gani zaki gane saiki zuba a Kofi asha lafya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
rannar
Sokoto
I love cooking,baking and sharing my experience with others
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes