CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farfesun kaza
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farfesun kaza ainihin hoton girkin

Farfesun kaza

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Inasanshi kuma yana kara lafiya da armashi kuma yana burge megidana

Inasanshi kuma yana kara lafiya da armashi kuma yana burge megidana

Kara karantawa

Farfesun kaza

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Inasanshi kuma yana kara lafiya da armashi kuma yana burge megidana

Inasanshi kuma yana kara lafiya da armashi kuma yana burge megidana

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

45min
mutum biyu
  • Kaza guda daya1
  • Attaruwa da albasa
  • Kayan kamshi
  • Kayan dan dano
  • Mai kuli
  • Lemon tsami ko vinegar
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

45min
  1. 1

    Asaka kazar acikin mazubi mai tsafta, sai a zuba vinegar ko a matsa lemon tsami a wanketa sosai.

  2. 2

    Sai a dora tukunya a wuta azuba mai sai ai grating attarihunki da albasa sai ki zuba acikin man da kika dora a tukunya ki barshi ya soyu, in ya soyu sai ki zuba ruwa madaidaici sai ki rufe.

  3. 3

    Sai ki dauko kazar ki da kika wanke saiki zuba ta acikin tukunyar saiki zuba kayan kamshinki aciki, kizuba kayan dandanon ki acikin sai ki rufe ki barta zuwa sanda zata daho

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
rannar May 22, 2019 10:15
Kano
girki adon mace ina son girki mussaman namu na gargajiya.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Farfesun Kaza

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Crispy spring rolls
  2. Namar kaza mai barkono
  3. Simple shawarma
  4. Special awara
  5. Glazing din doughnut
  1. Taliya da macaroni da source da kifi da salad
  2. Shinkafa da source da soyayyan naman kaza da wainar dnkl da zobo
  3. Sultan chips
  4. Dafadukan makaroni da kifi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8859126
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close