Fukafikin kaza
Umarnin dafa abinci
- 1
A samu fukafikin kaza a tafasaahi,bayan an tafasafi sai asaka mai a wuta a soya shi
- 2
A jajjaga attaruhu da albasa da tafarnuwa
- 3
A saka kaskon suya a wuta sai a Dan zuba mai daidai gwargwado sai a zuba wannan abunda aka jajjaga,sai a zuba soy sauce kadan da kayan dandano sai a soya,bayan ya soyu sai a Dan zuba ruwa kadan sai a zuba wannan fukafikin Kazan da aka soya a ciki sai a jujjuya shikenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9499604



sharhai