Macaroni

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Girki ne me dadi

Macaroni

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Girki ne me dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutin 3 yawan abinchi
  1. Macaroni
  2. Kayan miya markadade
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Spices
  6. Mai
  7. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa nama da kayan qanshi da maggi da gishiri idan yayi ka ajiye gefe. Se ki zuba mangyada a tukunya ki zuba niqaqen kayan miya ki soya idan ya soyu ki tsaida ruwa se ki barshi ya tafasa se ki sa spices da macaroni da naman se ki barshi ya ya dahu😋

  2. 2

    😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes