Firfesun ganda

hafsat abubakar
hafsat abubakar @cook_16618250

Wannan girkin yana da dadi #sokotostate

Firfesun ganda

Wannan girkin yana da dadi #sokotostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganda
  2. Tattasai
  3. Attarugu
  4. Albasa da lawashi
  5. Magi da gishiri
  6. Kori
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki azatukunya kizuba ganda intayitaushi saiki sauke kiwanke tasosai saiki nika tattasai attarugu albasa

  2. 2

    Ki azatukunya kisa mai kazuba kayan miya magi gishiri kori insuka soyu saiki zuba ganda kimutsa kirufe shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat abubakar
hafsat abubakar @cook_16618250
rannar

sharhai

Similar Recipes