Gurasar larabawa
Gurasar larabawa asaukake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki hada kayan hadinki waje daya.
- 2
Sai Ki jujjuya sosai
- 3
Sai kizuba ruwan duminki ki juya kiyi yayi kamar kwabin meatpie
- 4
Saiki rufe yadanyi muntina talatin.
- 5
Bayn yayi minti talatin Sai ki Dan barbada filawar kina hugata har tayi kyau tayi laushii
- 6
Sai ki murza kisamu murfin koda kwanone saikina cire grman dakikeso. Kinayi kina barbada filawa dan kar ya manne.
- 7
Daganan saiki sa Mai akan wuta yayi zafiii.
- 8
Kina sawa amai har ya soyu Sai ki juya.
- 9
Bayan kingama Sai kisamu kyalle mekyau ko jarida ki rufe har yayi laushii.
- 10
Ana iya CI da miyar Dan Kali ko Romo.
- 11
Aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9500056




sharhai