CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fish roll
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fish roll ainihin hoton girkin

Fish roll

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Yayi dadin gashi da laushi

Yayi dadin gashi da laushi

Kara karantawa

Fish roll

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

Yayi dadin gashi da laushi

Yayi dadin gashi da laushi

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

7 yawan abinchi
  • Kifi
  • Attaruhu
  • Albasa
  • Kayan kamshi
  • Magi
  • Gishiri
  • Mai na suya
  • Fulawa
  • Yeast
  • B.powder
  • Sugar
  • Lemon tsami
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami kifin ki,ki wanke sanna ki matsa lemon tsami Don ya Kore karnin kifin

  2. 2

    Sai ki daura a wuta ki sa mai kadan da kayan kamshi,magi albasa,attaruhu kiyi ta juyawa har sai ya soyu sai ki sauke ki cire kaya sosai sanna ki ajeyi a gefe

    Fish rollmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sai ki kawo fulawar ki 4cup ki sa yeast 1tbs,sugar 1tbs, salt 1/4 tsp,b.powder 1/4tsp ruwa 1 1/2

  4. 4

    Sai ki kwabi kamar soft dough ki barshi ya tashi sosai sanna ki kawo shi ki sa fulawa ki kara bugashi sosai sai ki zo ki murza shi ki zuba a gefe kiyi rolling din shi ki yan yanka

    Fish rollmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Ki sa mai a pan kin soya shi

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
rannar July 18, 2019 12:47
#kanostate#

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Fish Roll

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Taliya da miya
  2. Nakiya
  3. Alala Mai kayan lambu
  4. Vanilla cupcakes
  5. Potatoes carrot rice
  1. Golden yam
  2. White rice with green peas and carrot
  3. Alala Mai kayan lambu
  4. Gasashen biredi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9786612
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close