Golden yam

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Wannan suyar Bata Shan Mai sosai Kuma akwai dadi

Golden yam

Wannan suyar Bata Shan Mai sosai Kuma akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya,fulawa,kwai,man suya, attaruhu da albasa
  2. Maggi, gishiri kadan da sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko Zaki fere doya ki yanka sai ki wanke ki zuba a tukunya da ruwa yanda zai dafata sai kisa gishiri da sugar kadan ki barta ta dahu sai tsane ruwan.

  2. 2

    Ki Debi fulawa spoon 2 ki dama da ruwa sai fasa kwai 2 ki kada a cikin fulawan sai ki zuba jajjagen attaruhu da albasa ki zuba Maggi ki juya.

  3. 3

    Ki daura Mai a wuta in yayi zafi sai ki rinka tsoma doyar a hadin fulawa kina sakawa a man ya soyu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes