Mango juice
Dadi ba'a magana Try it and thank me later
Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a Fara wanke mango a yanka a cire kallon Amma Banda fatar za a yanka sai ajjiye a gefe
- 2
A wanke na'a na'a itama a ajjiye a gefe
- 3
Sai a dauko blender a zuba mango din Nan da na'a na'a a ciki a zuba ruwa ayi blending
- 4
Sannan asa rariya a tace sai asa flavor din idan zagin yayi dai ba sai ansa sugar ba idan kma yayi dalam dalam sai a Kara sugar kadan
- 5
Sannan a sa kankara ko asa a fridge yayi sanyi
- 6
For decoration sai a yanke side daya na mango din sai a yanka tsakiyar a hankali ayi layi layi a tsaye sai a sake yi a kwanci sai a bude shi za a ga ya bada style
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9860816




sharhai