Cup Bread

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#BAKEBREAD... Bread dinnan akwai dadi musamman acishi da safe tare da tea.

Cup Bread

Masu dafa abinci 13 suna shirin yin wannan

#BAKEBREAD... Bread dinnan akwai dadi musamman acishi da safe tare da tea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

talatin
  1. Flour Kofi biyu
  2. Gishiri dan kadan
  3. Sukari cokali biyu babba
  4. Yeast cokali daya babba
  5. Butter cokali biyu babba
  6. Madarar gari cokali uku babba
  7. Ruwan dumi
  8. Sae madara zaki shafa a saman bread da habbatussauda

Umarnin dafa abinci

talatin
  1. 1

    Ki tankade flour ki zuba a roba.

  2. 2

    Ki zuba sukari,gishiri,yeast ki juya sosae sannan kisa butter ki juya sosae.

  3. 3

    Ki zuba ruwan dumi ki kwaba ki rufeshi yadda iska bazata shiga ba. Kamar minti talatin.

  4. 4

    Sae ki dauko tray dinki ko gwangwanin da zakiyi kisa takardar nan ta cake ki debo kwabinki ki dunkulashi kisa a kowanne ki shafa madara ki barbada habba ajiki ki barshi ya kara tashi.

  5. 5

    Ki kunna oven dinki yayi dumi sannan ki saka ki gasashi.

  6. 6

    In ya gasu ki cireshi a oven yasha iska sae kisa a leda ko a roba me murfi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes