Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaa samu roba me tsafta a zuba whipped cream din a ciki se a kawo kofi a zuba madara a ciki a kwaba ta da ruwa me sanyi sosai se a zuba a cikin whipped cream din a bugashi sosai har se yayi kauri se a kawo condensed milk a zuba a ciki a sake juyawa har se ya hade jikin sa.
- 2
Se a kawo wata roba da ban a raba whipped din da aka hada gida biyu daya a zuba milk flavor a ciki a juya daya kuma a zuba strawberry flavor d red color a ciki shima a juya,se a kawo robar da zaa zuba a ciki ko kofi se a hada su a waje daya da ja d kuma farin duk a zuba a cikin robar.
- 3
Se a kawo chocolate masu dadi a dora a kai,se a sashi a fridge ye kamar minti goma se a sha.abun fa akwai dadi se wanda yaji 😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Carrot milk shake
Wannanhadin carrot yayi matukar Dadi iyalina sunji dadinshi. Na koyeshi a Cookpad dinnan . Afrah's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
Vanilla ice cream
Idan kika gwada wannan ice cream din kin daina sayen na waje saidai kiyi maku keda iyalinki Kisha dadinku. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Kwalliyar donut(strawberry flavor)
Abu ne me matukar daukar hankali da kyau,bugu da kari,ga uwa uba dadi Fulanys_kitchen -
-
-
-
Whipped cream frosting 😋
Duk sanda zanyi cake ina Amfani da whipped cream sabida yanada Dadi sosai kanacin cake Kamar kana hadawa da 🍨 icecream #vday2020 Safmar kitchen -
-
More Recipes
sharhai