Fanke(puff-puff)
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba flour,yeast,sugar,gishiri,sai kisa hannu ki juyasu sosai su hade
- 2
Sai ki zuba ruwan dumi Kadan Kadan kina motsawa har hadin yayi karfi,amma kada yayi karfi sosai kuma kada yayi ruwa
- 3
Kisa marufi ki rufe ki boyeshi a wuri me dumi har ya tashi sosai,tsawon 2hrs,sai ki soya shi a cikin mai me zafi,amma kada wutar tayi yawa don cikin sa ya soyu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9921431





sharhai