Pizza

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Kano

Inason cin pizza matuka,tanada dadin ci,iyalina sunason cin pizza, ko baki zanyi zaace Dan Allah kiyi mana pizza ,mutane sunason cin ta

Pizza

Inason cin pizza matuka,tanada dadin ci,iyalina sunason cin pizza, ko baki zanyi zaace Dan Allah kiyi mana pizza ,mutane sunason cin ta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupfulawa
  2. 1/4Teaspoon yeast
  3. 1/8Teaspoon gishiri
  4. 1Teaspoon sugar
  5. hadin cikin pizza
  6. 1/8 cupketchup
  7. 1/4Teaspoon curry
  8. 1/4Teaspoon Thyme
  9. 1/4Teaspoon seasoning
  10. 1/4Namansa
  11. 1/8 cupcheese
  12. 1/8Tattasai
  13. 1/8Albasa
  14. 1/8/koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadinmu

  2. 2

    Zaki samu fulawa kisa sugar,gishiri

  3. 3

    Saiki zuba mai,saiki kara juyawa ko ina y hade

  4. 4

    Saiki dauko ruwan yeast ki zuba ki ringa kwabawa,ki kwaba sosai ko ina y hade,ruwan yeast ruwan dumi kadan yeast saiki juya kibari yatashi saiki kwaba

  5. 5

    Saiki Dan bugashi sosai ki ajiye arana yatashi yay kamar 1

  6. 6

    Bayan yatashi saiki dauko ki kara bugashi

  7. 7

    Saiki hada hadin ketchup,dinki ki shafa,zaki zuba ketchup, maggi,curry,Thyme saiki juya sosai,saiki dauko pizza dinki ki fakadata,tayi fadi saiki shafa hadinki

  8. 8

    Saiki dauko hadin namanki ki zuba akai ko ina y samu,

  9. 9

    Zaki wanke nama a danyansa,saiki daka aturmi kisa maggi,curry, Thyme, attaruhu,albasa,ki daka sosai,saiki zuba mai acikin kasko ki soyan namanki,saiki zubashi akan pizza dinki

  10. 10

    Saiki yanka Tattasai ki zuba

  11. 11

    Saiki yanka koren tattasai shima

  12. 12

    Ki yanka albasa

  13. 13

    Saiki dauko cheese ki goga akan pizza dinki da abin goga kubewa

  14. 14

    Saiki kuna oven dinki intayi zafi saiki sa pizza dinki ki gasa,amma wutar kadan ake sawa

  15. 15

    Alhadulilah Done

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
rannar
Kano
I love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes