Kunun gyadan tamba

Aysharh
Aysharh @Aysharh

Tamba hatsi neh da yake da amfani sosai a jikin mutum #kadunacookout

Kunun gyadan tamba

Tamba hatsi neh da yake da amfani sosai a jikin mutum #kadunacookout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin tamba
  2. Gyada
  3. Lemun tsami
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za’a wanke tukunya

  2. 2

    Sai a tace gyadan a cikin tukunya a bar shi yayi ta tausa

  3. 3

    Sai a kwaba garin tamban da lemun tsami da dan ruwa kadan yayi dan kauri

  4. 4

    Sai a zuba kullun da aka kwaba a cikin gyadan

  5. 5

    Sai a sauke shi idan mutum na buqatan suga sai yasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysharh
Aysharh @Aysharh
rannar

sharhai

Similar Recipes