Steps
- 1
Zaki kawo roba ko kwanon kwa6i sai ki zuba fulawarki sai ki
kawo butter sai ki saka ki mixing sosai sai kisa sauran
kayan hadinki amma madara a karshe inkinsa sai motsa
sosai saikuma ki kawo ruwa ki kwa6a amma kar kwabinki
yai ruwa yafi na fanke tauri sosai sai ki rufeshi ki ajje a inda
zai tashi - 2
Idan ya tashi saiki hadeshi saiki kawo a bin murji ki
murza sai ki yi shape din square sai kizo saman murjinki
ba farkon inda zakisa hadiba a saman zakisa wuqa sai ki
dan sakko le6en saman qasa kadan ba daga farko ba saiki
rinqa tsagawa a dan tsayi yadanzo tsakiya kina tsagawa
saiki matsa gaba ki kuma tsagawa haka zaki tayi har
kigama - 3
Sai ki dawo kasan shikuma anan zakisa hadin namanki sai
ki nannade har wajen tsagar to zakiga kwalliyar tsagar ta
fito sosai a sama sai ki shafa ruwa ki manne sai ki
lankwasa ya bada shape yanda kikagani yayi a hoto kinga ai
kamar *C*haka yai. sai ki shafa butter a oven tray sai ki
jejjera su a lankwashen sai ki musu egg wash ki barbada
kantu ki gasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepa Rupani
-

Sarvat Hanif
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Instant Pot Korean Sweet Brown Sugar Potatoes
Elyna Ottawa -

Hiroko Liston
-

Boursin Beef Stroganoff Crockpot
Maggie Conlon
-

Kumkum Chatterjee
-

ifuchi
-

Crock Pot Girl 🤡
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mad Cook
-

Maizymay
-

Shruti Raman( legendet100)
-

KADIS KITCHEN
-

Payal Thakur
-

Geeta Khurana
-

Madhulina Patra
-

Chef Msoft
-

Divya Konduri
-

Geeta Khurana
-

Indrani Chatterjee
-

Rakhee Rathi






Comments