Ina matukar kaunar taliyar hausa
Na gyara kayan miyana na dakasu a bulanda sena saka mai a tukunya na yanka albasa nasoya sena xuba Kayan miyana nasoya sama sama
Sena zuba ruwan zafi nasa magg da kori da gishiri naxuba dankalina na rufe dankalina yana fara laushi sena xuba taliya ta na rufe harta dahu
An kwafa!
More Recipes
sharhai