Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara kayan miyana na dakasu a bulanda sena saka mai a tukunya na yanka albasa nasoya sena xuba Kayan miyana nasoya sama sama
- 2
Sena zuba ruwan zafi nasa magg da kori da gishiri naxuba dankalina na rufe dankalina yana fara laushi sena xuba taliya ta na rufe harta dahu
- 3
Similar Recipes
-
-
-
Taliyar hausa da miyan source
Inason taliyar murji wacce ake kiranta da (Taliyar hausa) Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Jallof din taliyar Hausa me romo
Ina matuqar San taliyar Hausa Dan tafi mun ta leda dadiUmmu Sumayyah
-
-
Faten dankalin Hausa(sweet potatoes porridge)
Fatan dankalin Hausa yanada matukar dadi 😋musamman kuma idan yaji albasa Samira Abubakar -
Dafadukan dankalin hausa
Muna son dankalin hausa Nida Family na na kan sarrafashi ta hanyoyi da dama dan jindadinmu. Fatima Hamisu -
-
Jollof din taliyar hausa da indomie
inada wata sauran taliyar hausa yar kadan tafi wata uku a ajiye na kasa amfani da ita sabida tayi kadan da sauran kifi na soyayye guda 1 satinsa daya a fridge sai na dauko su na hada da indomie na dafa su tare a wannan gasa ta tsoho ya tadda sabo ya kuma yi dadi sosai #omnHafsatmudi
-
-
Faten dankalin hausa
Gaskiya nayi matukar jin dadin wannan girki domin inason dankalin hausa kullum soyata nake sai nace Zan gwada fatenta Kuma aka dace Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Dankalin Hausa Cikin Kwabin Fulawa
Dankalin Hausa Baida Farin Jini Saina Qirqira Yinshi Ahaka.#Ramadansadaka Jamila Hassan Hazo -
-
-
-
Soyayyen dankalin hausa
Yanada dadin Karin kumallo musamman in an hadashi da kunu. Oum AF'AL Kitchen -
-
-
-
-
Special egg potatoes
Hmm wann girkin ae shine manta dankwalinki sbd dadi gsky duk wanda bai gwada b an barshi abaya ynd matukar dadi muda iyalina munson shi sosaeNayi mana shi na karin kumalo#kitchenchallenge Meenarh kitchen nd more -
-
-
-
Chips dn dankalin hausa
Yanzu lokacin dankalin hausa ne sosai naje unguwa aka kawo mn shi yayi mn dadi sosai shine na fara yin shi as abn kwadayi 🤣 #teambauchiHafsatmudi
-
Soyayyen dankalin Turawa,dankalin Hausa da Kwai
Yana da dadi musamman kiyi shi da breakfast ki hada da black tea. Afrah's kitchen -
Taliyar Hausa
Nafi shekara 5 banci ba kwatsam na tashi da sha'awar cin ta dana je gaisheda kakata se na sa aka siyo min shi ne na dafa kuma tayi dadi sosai Ummu Aayan -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10029146
sharhai