Chocolate bread

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhhmmm wannan brodin dadikan ba magana gashi kuma yana da laushi sosai#BAKEBREAD

Chocolate bread

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Hhhmmm wannan brodin dadikan ba magana gashi kuma yana da laushi sosai#BAKEBREAD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi hudu
  2. Yeast chokali daya da rabi
  3. chokaliBaking powder rabin
  4. Coco powder chokali biyu
  5. Flebo chokali daya
  6. Kwai guda biyu
  7. Butter chokali uku
  8. Sugar rabin kofi
  9. Madara rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nazuba ruwa a roban da zanyi amfani dashi sai nazuba ruwa kofi daya nazuba madara da yeast da baking powder tareda kwai da flebo da sugar sai nakadasu sosai har komai yanarke aciki sai nazuba fulawa na kwabashi dakyau sai nazuba butter nasake kwabawa sosai sai narufeta nabarta zuwa minti goma don yatashi.

  2. 2

    Bayan yatashi sai nakara bugawa sai naraba shi kashi biyu. Sai nadau daya nazuba koko powder na kwabashi dakyau har yashiga jikin. Sai nadauko kwanon da zan gasa burodin da ita nashafa butter sai nadauko kashi daya acikin wayanda banzuba koko poda acikiba sai na mulmula na fadadashi nasaka aciki na daddanna sai nasake daouko mai koko poudan na saka agefe dayan na daddanna sai narufe nabarshi zuwa minti goma sbd yakara tashi.

  3. 3

    Bayan yatashi sai nasaka a gidan gasawa nagasashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes