CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon semo da miyar kubewa ďanya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon semo da miyar kubewa ďanya ainihin hoton girkin

Tuwon semo da miyar kubewa ďanya

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

😋

😋

Kara karantawa

Tuwon semo da miyar kubewa ďanya

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

😋

😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Semonvita
  2. Kubewa
  3. Manja
  4. Star&ajino
  5. Garin citta
  6. Kifi busasshe
  7. Gishiri
  8. Tarugu
  9. Albasa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa a tukunya idan ya tausa sai ki zuba garin semon kina tukawa a hankali kar yayi guda har sai yayi miki dai dai bukata

  2. 2

    Sa mai a tukunya ki yanka albasa ki jajjaga kayan miya sai ki zuba ki motsa sannan kisa ruwa ki sa kifin ki bayan kin wanke ta tas inya dauko tausa ki zuba gishiri garin citta sai ki bar ruwan ya tausa kafin nan kin wanke kubewar ki kin grating dinta sai ki zuba ki barta ta nuna tayi kauri sai ki zuba sinadarin dandano saboda yana hana kubewa yauki

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar August 06, 2019 07:05
Kaduna

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sprinkler Cookie 2
  2. Alkubus
  3. Garlic Naan Bread
  4. Cookies recipe 2
  5. Vanilla & coconut flavor cake
  1. Doya mai kwai da sauce
  2. Aleyahu and egg sauce
  3. Sprinkler Cookie 2
  4. Jallof din taliyar Hausa me romo
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10065633
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close