Doya mai kwai da sauce

Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
Kaduna

💚

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Doya guda
  2. 5Kwai
  3. 1/2 tbspnGishiri
  4. Sugar 1tspn
  5. Mangyada
  6. For the sauce
  7. 4Tattasai
  8. Curry,spices,maggie 3dangote
  9. 2Albasa manya guda
  10. tafarnuwaCitta da
  11. Tarugu8

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Bayan na yanka doyana nafere,na wanke nasa gishiri da sugar kadan nadaura awuta.

  2. 2

    Na dauko tarugu da tattasai na wanke,na jajjaga na aje,najajjaga citta da tafarnuwa shina set aside

  3. 3

    Bayan na wanke albasa nayanka slice

  4. 4

    Bayan dana tabbatar doyan yadahu na sauke

  5. 5

    Nafasa kwai nasa Maggie 1 najajjaga albasa nasa,sbd yakashe min karnin kwai

  6. 6

    Nasa mai awuta,daman yayi zafi,nadauko doyan daya bayan daya inasawa acikin kwai inasoya,harnagama narufeta

  7. 7

    Nasa mai awuta nasa albasa na jujjuya ta na 1min,nasa citta da tafarnuwa na jujjuya

  8. 8

    Na nadauko jajjagena naxuba,nasa Maggie curry,kayan kamshi,na jujjuya bayan min4 nasa albasa na jujjuya bayan yan mintina na sauke.

  9. 9

    Done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamyusuf
Maryamyusuf @Bakengrill
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes