Cookies recipe 2

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Yana da matukar dadi iyalina suna matukar jin dadinsa

Cookies recipe 2

Yana da matukar dadi iyalina suna matukar jin dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250grm butter
  2. 1/2 cupicing sugar
  3. 1 cupcorn flour
  4. 2 cupsflour
  5. 1teaspn vanilla flavor
  6. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu bowl me tsafta kisaka butter da icing sugar ki juya sosai

  2. 2

    Seki zuba flavour ki kakara juyawa kisaka kwai ki juya

  3. 3

    Seki kawo flour din da corn flour kizuba kiyi making dough seki saka colours din da kikeso kifidda shape din da hannu idan kuma kimaso zaki iya using pipping bag da nozzle wajen fitar da shape din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

Similar Recipes