Steps
- 1
Dafarko Zaki tafasa shinkafarki kaman minti goma saiki tsaneta
- 2
Saiki yanka kwakwaki kanana ki markadata a blender kitace ta sannna sai ki zuba ruwan kwakwarki cikin shinkafarki domin yakarasa dafata
- 3
Idan kikaga takusa tsanewa saiki dauko veggies dinki da kinriga kin yankasu kin Dan tafasasu kizuba da yar gurzajjiyar kwakwarki kizuba Amman karki juyasu sosai sbd karda shinkafarki ta chabe
- 4
Siki wanke kifinki sosai kiyi tsaga ajikinsa ki ajiye shi gefe,sannan sai ki soya markadaddun kayan miyanki da mai kiyi spicing dinshi da kayan dandano sannan sikibi di zubashi cikin wannan kifin gaba da baya,kisamu leda kirufe har tsawon awa biyu
- 5
Idan kifinki ya jika cikin kayan miya saiki daukoshi kigasa kama r 25mnts sannan sai ki fito dashi kici da shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rekha Bapodra
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Christina
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Robert L. Longoria -

Crock Pot Girl 🤡
-

Nana1959 -

Himanshi
-

Erum Mazhar
-

Farva
-

Farva
-

Erum Mazhar
-

Chhaya Raghuvanshi
-

Erum Mazhar
-

Soy and Hoysin Glaze chicken wings
cheriejones
-

Fari.. ❤️











Comments