Kunun gyada white yam an chicken soup kosai #Ashlab# kitchen
#Ashlab# kitchen
Kunun gyada white yam an chicken soup kosai #Ashlab# kitchen
#Ashlab# kitchen
Steps
- 1
Kisamu doya kifereta kidaura da tukunyar ki kisamata ruwa yadahu sai kisauke ki wankesa kiyanyanka ta white yam yakammala
- 2
Chicken soup kisamu kazarki ki gyarata kisamata spices ki daurata a wuta kisa onion da attaruku da citta da duk wani kayan kanshi su Magi da mai haryanuna soup din ki yakammala
- 3
Zobo ki kigyarata kisa citta kanumfari da bawon abarba lemon grass cucumber da lemon tsami dayatafasa sai kisauke kitace kisa a jug kizubamasa ice zobo ki takammala
- 4
Kunun gyada kitace gyadar ki kisa a tukunya kidafa alkama kisa kibar gyardar tadahu sai kisa sugar kima da kindirmu da ndalayi
- 5
Kosai kigyara waken ki kisa albasa da tattasai da attaruku a markada kisa pinch of salt Maggi sai kisoyata da mai kosaiki takammala.
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Amelia E :)
-

Bhavnaben Adhiya
-

Chinese Sausage Rice with Fried Egg
Carla Bolaños
-

Mukti Sahay
-

બનાના રોજ પ્રીમિક્સ મિલ્ક શેઇક
Shilpa Kikani 1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Foodielover
-

mfno
-

Gracious Kitchen
-

Alexandra Panoussi
-

Saloni & Hemil
-

Twinkle Gupta
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Shruti Patwari
-

Hafsat Auyo -

Stephanie Assaf
-

Stephanie Assaf
-

bee_chops
-

Faiza Asif






Comments