CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fish roll
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fish roll ainihin hoton girkin

Fish roll

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Wannan abun yana da matuqar sauqi gashi ko Sanaa zakiyi yana da riba sosai..

Wannan abun yana da matuqar sauqi gashi ko Sanaa zakiyi yana da riba sosai..

Kara karantawa

Fish roll

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Wannan abun yana da matuqar sauqi gashi ko Sanaa zakiyi yana da riba sosai..

Wannan abun yana da matuqar sauqi gashi ko Sanaa zakiyi yana da riba sosai..

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour Kofi hudu
  • Baking powder cokali daya Babba
  • Maggi dunkule biyu
  • Gishiri Dan kadan
  • Kifi
  • Albasa
  • Kayan kamshi
  • Maggi dunkule daya
  • Mai na suya
  • Tarugu
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki tas kisa lemon tsami ki dauraye sabida qarni sai kisa mashi albasa, Maggi da kayan kamshi kiki dafa.. Inya dahu saiki cire qaya ki murmusa ki ajiye

    Fish rollmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Daganan sai ki samu mai cokali daya ki zuba cikin tukunya kisa jajjagen tarugu da albasa saiki zuba kifin, kidan soya kisa magi da kayan kamshi

    Fish rollmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ita kuma flour zaki zuba ta cikin roba kisa baking powder, gishiri, Maggi sai ki murje, sai ki zuba mai cokali hudu ki kara murjewa sai ki zuba ruwa ki kwaba.

    Fish rollmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Daganan saiki yayyanka flour kamar Kashi hudu Haka, samu board ki dauki Kashi daya ki murza yayi tsawo sai ki dauko hadin kifinki ki zuba daga gefe sai ki nannade kamar tabarma ki yanka kanana daga nan saiki soya

    Fish rollmatakin girki4 hoto
    Fish rollmatakin girki4 hoto
    Fish rollmatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
rannar September 08, 2019 09:39
Kaduna
I love cooking 🍳
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Soyayyar miyar kubewa danye
  2. Cookies
  3. Cinnamon alewar madara
  4. Ice cream
  5. Jallof da ganda
  1. Gurasa
  2. Alala Gashi
  3. Potatoes pancake & Quaker oat's
  4. Moimoi(Alale)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10544728
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close