Cookies

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Godiya me yawa gareki sadiya jahun , ta dalilinki na koya cookies kala kala Allah ya saka miki da alkhairi bana cikakken Sati banyi shi agidana ba kowa yana jindadinshi.

Cookies

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Godiya me yawa gareki sadiya jahun , ta dalilinki na koya cookies kala kala Allah ya saka miki da alkhairi bana cikakken Sati banyi shi agidana ba kowa yana jindadinshi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Butter
  2. Sugar Kofi daya
  3. Flour Kofi uku
  4. 1/4Madarar gari
  5. Kwai daya
  6. Garin Cocoa rabin kofi
  7. Flavor cokali daya karami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba butter da sukari ki juya sosae sannan kisa Kwai ki juya kisa flavor ki jujjuya.

  2. 2

    Ki kawo flour ki zuba ki kwaba sae ki raba shi biyu ki saka wa daya garin cocoa ki juya sosae.

  3. 3

    Sae ki fitar da shape kamar yadda kika gani, sannan ki dangwalashi a sukari ki jerasu a farantin gashi.

  4. 4

    Ki gasa a wuta kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes