#kano state #kitchen hunt challenge
Zamu wanke wakenmu tas yazama babu hanchin waken ajiki,se mugyara attaruhu da albasa muzuba mukai a markada
Se musa season,spices da dan ruwan dumi musa kanwa kadan,mujuya muzuba a gwangwani ko leda,se musashi a tukunya mudafa.zamu iya ci da mai ko miya
An kwafa!
More Recipes
sharhai