Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na markada kayan miya sai na soya su tare da manja da suka soyu
- 2
Sai na tsaida ruwa na zuba gyada dakakkiya,daddawa,kifi busasshe, kayan kamshi,curry, dandano da gishiri na barsu su Kai ta dahuwa har tsahon awa 1 sbd gyada da daddawar su dahu sosai.
- 3
Sai na zuba zogale a colander na mitsike shi gari ya fito ta kasan colander din. Sai na kada a miyar na bashi ya Yan mintuna ya dahu na sauke naci da tuwon shinkafa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10669961




sharhai