CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meatpie
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meatpie ainihin hoton girkin

Meatpie

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Kitchenhuntchallenge

Kitchenhuntchallenge

Kara karantawa

Meatpie

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
Kaduna

Kitchenhuntchallenge

Kitchenhuntchallenge

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Flour Kofi biyu
  • Butter cokali biyu
  • Gishiri kadan
  • Nikakken nama
  • Karas
  • Dankalin turawa
  • Dandano
  • Albasa
  • Tarugu kadan
  • Kwai
  • Kayan kamshi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakiyi marinating nikakken naman da kayan kamshi dasu dandano da albasa sai ki Dora kan wuta kisa ruwa Dan kadan shi naman da kanshi zai tsatso ruwa. Inya kusa dahuwa sai ki zuba dankalin ki wanda kika fere kika yanka kamar gidan siga in suka Dan dahu sai ki zuba karas wanda shima kin yanka shi kamar gidan siga sai ki barsu su Dan dahu kadan sai ki dama flour cokali daya da ruwa ki zuba a cikin naman saiki sauke

  2. 2

    Ita kuma flour zaki tankade kisa mata butter da gishiri sai ki kwaba in kin Gama kwabawa saiki yanka da abun yanka meatpie kisa hadin naman a ciki ki rufe... Daga nan saiki jera akan abin gashi ki fasa Kwai kisa brush ki shafe meatpie din da ruwan Kwan... Daga nan saiki gasa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amina Bashir
Amina Bashir @Amina3477
rannar September 28, 2019 20:53
Kaduna
I love cooking 🍳
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Pie

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Orange drink
  2. Nigerian Jollof
  3. Beef pizza
  4. Danbun kifi
  5. Tuwo da miyar shuwaka
  1. Orange drink
  2. Shayin furjal
  3. Marble cake
  4. Peanut burger
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10676971
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close