Nigerian Jollof

Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
#oct1st murnar Nigeria ta samu dancing kai shekaru 59 da suka wuce ( Independence)
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki jajjaga kayan miya ki soya da mai in sun soyu kisaka ruwan nama da ki kara ruwa ki sa green peas Karas Saxon mix bay leaves da dan dano in sun tafasa kisaka shinkafa ki bari se ta tsare ruwa se ki sa albasa shinkafarki ta yi se ci da zobo me sanyi
- 2
Zakisamu takardar ki zana hoton najeriya se ki yanka ki aza bisa shinkafarki
- 3
Aci najeriya lafia
- 4
Ki juye a wani paranti se ki aza Takardar ki bisa shinkafar ki gasar da ita.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Salad na latus
#oct1st ranar murna ce ta Nigeria ta samu 'yancin Kai shekaru 59 da suka gabata Ummu_Zara -
-
-
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
Nigerian Flag Rice
#Oct1st 1st October tana da matukar muhimmanci a waje na,bayan murnar samun encin Nigeria a Wannan ranar kuma muke murnar zagayowar haihuwar Baban mu Sweet And Spices Corner -
-
-
-
-
-
-
-
Jollof Rice
#worldjollofday ina son jollof sosai,sirrin jollof ki sa mata isashen kayan miya 👌 mhhadejia -
Farfesun kan rago
#NAMANSALLAHNaman Kai da kafan rago na daga cikin Naman layya, wanda mutane da dama basa bashi mahimmanci, da yawa kyautar da shi suke, wasu Kuma basa ci kwata kwata, ni Kuma nakan yi farfesun shi bayan an kwana biyu da sallah saboda a ganina babu girmamawa da za a wa naman Kai Wanda ya wuce ayi farfesu kasancewar ina matukar son farfesun Naman Kai, a takaice ma, shine farfesun da na fi so sama da kowane irin farfesu, musanman idan na sameshi a kalaci, nakan hada shi da burodi ko waina ko sinasir ko Kuma na ci shi hakanan Mufeeda -
-
-
-
-
Jollof din shinkafa me kayan lambu
#sadakanRamadan #ramadan sadaka#iftar #sahur Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Cinnamon rice
#sallahmeal Khalil wannan shinkaar takace Allah yayi muku albarka ya hadaka da mata ta kwarrai abokiyar zama amin. Jamila Ibrahim Tunau -
Green rice da egg white
#oct1st🇳🇬Wannan abinci nayi shi ne domin murnar zagayowar ranar samun 'yancin kasata NIGERIA 🇳🇬na shekara 59 Hauwa Rilwan -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10722898
sharhai