Tosted bread

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dauko pan dinki Mai tsafta ki shafe shi da butter ki daura shi awuta in yayi zafi sai ki dauko bread naki kina gasawa in yayi Brown sai ki just dayan gefen Shima yayi haka zakiyi Tai you har ki Gama.
- 2
Zaki Sha da tea da Kuma fried eggs dik Wanda kike so za Kuma ki iya cin shi haka.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10696762



sharhai