CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jelop din shinkafa mai alayyau
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jelop din shinkafa mai alayyau ainihin hoton girkin

Jelop din shinkafa mai alayyau

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Ana iya cinta da Rana ko da dare,gata da saukin dafawa sharf sharf amgama😋

Ana iya cinta da Rana ko da dare,gata da saukin dafawa sharf sharf amgama😋

Kara karantawa

Jelop din shinkafa mai alayyau

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Ana iya cinta da Rana ko da dare,gata da saukin dafawa sharf sharf amgama😋

Ana iya cinta da Rana ko da dare,gata da saukin dafawa sharf sharf amgama😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa Yar gwamnati
  • Tattasai
  • Tarugu
  • Albasa
  • Alayyahu
  • Sinadarin dandano
  • Corry
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaa gyara kayan Miya a wankesu tas azuba a turmi a jajjaga Amma karsuyi lumui sama 2 zaayi,sai a kwashe cikin mazubi Mai tsafta,

    Jelop din shinkafa mai alayyaumatakin girki1 hoto
  2. 2

    Daganan sai a daura Mai a wuta idan yayi zafi saikisa jajjagen ki kirufe dumin su soyu,

  3. 3

    Bayan wani lokaci Sai a duba idan yafar soyuwa kar abari kayan su soyu rumai Sai ayi sanwa dai dai yadanganta da yawan da zaa dafa,

    Jelop din shinkafa mai alayyaumatakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai a dauko sinadarin dandano tareada Corry azuba arufe,

    Jelop din shinkafa mai alayyaumatakin girki4 hoto
  5. 5

    Daga Nan Sai aje ayanka alayyahu da Dan girma tareda albasa slice,kafin sanwar ta tafasa.

  6. 6

    Idan sanwar ta tafasa xakiji kamshi yagame gida Sai a wanke shinkafa azuba arufe,

  7. 7

    Bayan wani lokaci sai a duba idan anga saura kad'an ta nuna sai a wanke alayyahu da albasar da aka yanka kizuba akai,Sai asa ludayin Miya ajuya alayyahun ya hade tareda shinkafar sai arufe, bayan kamar minti biyar a sauke Dan baa son alayyahun ya dahe

    Jelop din shinkafa mai alayyaumatakin girki7 hoto
  8. 8

    Zaa iya Sanya makaroni idan anaso

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar September 23, 2019 22:49
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Mai

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Glazed Doughnut
  2. Tsire gashen kasko
  3. Shawarma
  4. Kfc
  5. Pepper fish
  1. Tuwon shinkafa miyar agushi
  2. Dafafen doya da miyan kwai
  3. Manta masoyi
  4. Tosted bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10694722
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close