Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki samo roba ki xuba garin rogonki fulawanki yis and suger ki dama da ruwan dumi Kar yayi ruwa kuma Kar yayi kauri sosai kamar haka
- 2
Sekina gutsira kina mulmulawa dogo-dogo ko round ko turmi da tabarya duk design din da kikeso
- 3
Seki daura manki a wuta in yayi xafi kina soyawa in side d'aya yayi ki juya daya in yayi brown shikenan kamar haka
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10706499







sharhai (4)