Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Yest
  3. Gishiri,
  4. spices
  5. Ruwa,
  6. albasa
  7. tattsai
  8. mai
  9. kulikuli

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisa fikawarki da gishiri da yest aciki saikixuba ruwa ki kwaba kisa arana, saiki dauko kulikuli dinki kidaka kisa maggi da gishiri da yaji kadan

  2. 2

    Idan yatashi saiki dauko fry pan dinki kisa awuta saiki rika dibar kollin kinasawa acikin kaskon kisa hannu kidan bubbuda idan tayi saiki sauke haka zakiyitayi har kigama idan kikagama saikisa kolikoli da albasa tattasai da mai aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes