Zaki fere gingembre inki ki yanka menthe kanana
Saiki dauko blender ki zuba menthe da gingembre da ruwa kisa sucre saï ki markada ki tace ki matsa lemon ki gauraye
Shikenan idan kin tashi sha zaki iya masa ado da lemon da menthe kamar haka
An kwafa!
More Recipes
sharhai