Meat pie

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Wannan meat pie din na da sauki wajen sarrafa shi ga dadi da gardi

Meat pie

Wannan meat pie din na da sauki wajen sarrafa shi ga dadi da gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa kofi
  2. 2Kwai
  3. 1/2 tspBaking powder
  4. Butter 1/2 kofi
  5. Gishiri kadan
  6. Dankali
  7. Karas
  8. Albasa
  9. Taruhu
  10. Maggi
  11. Tafarnuwa
  12. Curry
  13. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tankade fulawan ki ki saka gishiri,baking powder,butter da koma kwai sae ki chakuda su sannan ki kawo ruwa ki zuba

  2. 2

    Sae ki rufe shi kafin ki gama hadin cikin sa

  3. 3

    Ki samu dankali ki fere Karas ki kankare shi sae ki musu yankan kanana kanana ki dafa su,sae ki yanka albasa da attaruhu ki aje gefe ki daka dafaffen naman ki sae ki kawo kwanon suya ki daura,a wuta ki zuba mai kadan sae ki sa tarfanuwa da albasa su fara soyuwa sae ki kawo yankaken attaruhun ki ki zuba tare da nama ki zuba ruwan silalen ki kamar rabin kofi,ki zuba dankali da karas

  4. 4

    Sae ki fadada fulawanki kisa a kan meat pie cutter sae ki zuba hadin dankalin ki kisa kwai a bakin ki rufe ki jera su a baking tray ki gasa su

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

Similar Recipes