Independence day cookies

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#1stOct...Nigeria @59th🇳🇬

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Butter daya
  2. Sugar Kofi daya
  3. Vanilla cokali daya karami
  4. Kwai daya
  5. Flour Kofi uku
  6. Madara cokali uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada butter da sukari ki juya sosae sannan ki kawo kwai ki fasa ki juya kisa flavor, sannan ki rika zuba flour a hankali ki juya har ya hade.

  2. 2

    Sae ki rabashi ki saka colour ki shapn dinsa ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes