Dafadukar basmati rice
Hamna muhammad @28199426A
Ina son dafadukar shinkafa saboda inajin dadinta ga saukin dafawa
Dafadukar basmati rice
Ina son dafadukar shinkafa saboda inajin dadinta ga saukin dafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nayi blending kayan miyana na soyasu da mai da suka soyu na tsaida ruwan sanwa na sa gishiri da curry bayan sun tafasa saina wanke shinkafar basmati na zuba saina saka maggi na.
- 2
Na kankare carrot dina na yankashi na yanka green beans da albasa na zuba
- 3
Bayan ta dahu na zuba cabbage dina na kashe wutar girkina.
- 4
Note,Shinkafar basmati batason ruwa da yawa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10780786



sharhai