Donut

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi hudu
  2. Sugar rabin kofi
  3. Mai
  4. Ruwa ruwa Kofi daya
  5. Madara rabin kofi
  6. Butter cokali uku
  7. Yeast cokali daya
  8. Kwai guda biyu
  9. Vanilla cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki samu ruwan ki mai dumi kixuba yeast dinki aciki ki ajiye agefe,sannan sai ki tankade flour din ki ki xuba sugar,Madara, vanilla ki jujjuya,sannan ki kawo kwai ki xuba da butter ki jujjuya so sai

  2. 2

    Sai ki kawo ruwan dumi Nan dakika sa yeast aciki ki xuba,sai ki kwaba harsai yayi dough,sai ki ajiye shi kamar 30 mins bayan minti talatin sai ki dauko Zaki gaya tashi sai ki Kara bugashi so sai.

  3. 3

    Sai ki murza kisa abin donut cutter ki fitar da shape din sai ki ajiye shi tsawon awa daya yatashi,bayan awa daya saiki dauko ki saka Mai a wuta Amma fa kirage wuta sbd karci ki yaki dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss_annerh_testy
Mss_annerh_testy @cook_16776895
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes