CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dubulan
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dubulan ainihin hoton girkin

Dubulan

Sardaunas_cakes_n_more
Sardaunas_cakes_n_more @Sardauna_143
Damaturu, Yobe

Wanna girki al'ada ce ta iyaye da kakanni da akeyi a zamanin dasuka wuce a lokacin biki ko wata hidima ta nuna farinciki. Wannan al'adar dubulan haryanzu tana nan bata buyaba domin kuwa dubalan tana da dadin gaske harma game ciwon suga zai iyaci #DUBULAN

Wanna girki al'ada ce ta iyaye da kakanni da akeyi a zamanin dasuka wuce a lokacin biki ko wata hidima ta nuna farinciki. Wannan al'adar dubulan haryanzu tana nan bata buyaba domin kuwa dubalan tana da dadin gaske harma game ciwon suga zai iyaci #DUBULAN

Kara karantawa

Dubulan

Sardaunas_cakes_n_more
Sardaunas_cakes_n_more @Sardauna_143
Damaturu, Yobe

Wanna girki al'ada ce ta iyaye da kakanni da akeyi a zamanin dasuka wuce a lokacin biki ko wata hidima ta nuna farinciki. Wannan al'adar dubulan haryanzu tana nan bata buyaba domin kuwa dubalan tana da dadin gaske harma game ciwon suga zai iyaci #DUBULAN

Wanna girki al'ada ce ta iyaye da kakanni da akeyi a zamanin dasuka wuce a lokacin biki ko wata hidima ta nuna farinciki. Wannan al'adar dubulan haryanzu tana nan bata buyaba domin kuwa dubalan tana da dadin gaske harma game ciwon suga zai iyaci #DUBULAN

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti 15mintuna
7 yawan abinchi
  1. 1Fulawa kofi
  2. Bakar hoda karamin cokali 1
  3. 1Kwai
  4. 1Mai kofi
  5. Gishiri dan kadan
  6. Lailayin suga
  7. 1Suga kofi
  8. Ruwa rabin kofi
  9. Lemon tsami rabi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Zaki hado kayan aiki gaba daya

    Dubulanmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki zuba mai cokali daya a cikin garin fulawa ki muraza harta hadu

    Dubulanmatakin girki2 hoto
    Dubulanmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Zaki zuba gishiri bakar hoda a fulawar ki hadasu guri gods seki zuba ruwa da kwai ki dama harta hadu

  4. 4

    Zaki raba kwabinki kanana ki ajiye a gefe

    Dubulanmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Zakina daukan kwabi daya kina murzawa da injin taliya har yayi yanda kikeso seki yi nadi yadda kikeso

    Dubulanmatakin girki5 hoto
    Dubulanmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Zaki dora mai akan wuta yayi zafi seki soya dubulan dinki

    Dubulanmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Zaki hada ruwa da suga da lemon tsami ki dora a wuta ya tafasa har yayi yauki seki zuba dubalan a ciki ki juya suga ya ratsa ko ina seki cire kid shirya a mazubi. Aci lafiya

    Dubulanmatakin girki7 hoto
    Dubulanmatakin girki7 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Sardaunas_cakes_n_more
Sardaunas_cakes_n_more @Sardauna_143
rannar October 13, 2019 22:01
Damaturu, Yobe
Cooking is my favorite art 😍😍😍
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
February 23, 2022 16:55
Kayan marmari masu dadi 😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dublan
  2. Spring rolls
  3. Jollop din taliya
  4. Dublan
  5. Dafadukar spaghetti da macaroni
  1. Burger
  2. Lemon kankana
  3. Fried macaroni
  4. Water melon milk shake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10830993
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close