Lemon kankana
Naji dadin sa sosai ga kara lfy a jiki😘
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za'a fere kanana idan aka gama sai a markada ta a blender
- 2
Idan an gama sai a Tace ta a zuba sugar shikenan
- 3
Asha lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Lemon kankana
Wannan hadin yn d dadi a baki kwarae da gsk ga Kuma lafiya a jiki sannan bashi da wahalar yi #LEMU Zee's Kitchen -
-
Lemon kankana
Wannan lemo akwai dadin sha ga saukin hadawa idan mutum na sauri..#iftar mubarak cookpadramadan Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemun avokodo da kankana
gaskiya wannan lemun tana da dadi sosai gakuma kara lfy ajiki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Lemon kankana
#PAKNIG yanada dadi kusan alfanin dake cikin kankana idan kunsha wannan lemo zai kara muku kuzari ayayin iftarnafisat kitchen
-
-
Lemon kankana da lemon bawo
#lemuKayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy zhalphart kitchen -
-
Kwadon rama
#PAKNIG gaskiya munji dadin kwadon ramar nan sosai ga kara lfy a jiki saboda tana cikin sinadarin vitamin A mai kara karfin gani. Umma Sisinmama -
Lemon tsamiya da cucumber
Kayan hadin juice din nan yana da matukar amfani ga jiki da kara lfy Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
-
Lemon mangwaro
#CDFMangwaro kayan marmarine dake gina jiki,Kara lafiya dakuma dadin gaske,lemon mangwaro Yana temakawa jiki sosai Doro's delight kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10830994
sharhai