Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki dafata wakai sai ki tacai shi kidaka attaruhu kiyanka albasa
- 2
Sai ki xuba mai acikin tukunya kisa attaruhu da albasa aciki ya Dan tsoyo kadan sai ki xuba wakai akai kisa maggi sai ki rufai kiyi kasa da wutar kibashi kamar 5 minute
- 3
Xaki dura ruwa ya dau xafi ki wankai shikafa ki xuba aciki
- 4
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10837363




sharhai