Meat pie

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Break fast me dadi Idan kahadashi da tea ko coffee

Meat pie

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Break fast me dadi Idan kahadashi da tea ko coffee

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi daya
  2. Butter babban cokali daya
  3. cokaliBaking powder Rabin karamin
  4. Pinch of salt and sugar
  5. Nama
  6. Sinadarin dandano
  7. Kayan kamshi
  8. Gishiri
  9. Mai
  10. tafarnuwaAttarugu da
  11. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko kisamu minced meat kisa albasa da sinadarin dandano sai gishiri da kayan kanshi Idan ya dahu kisa attarugu da mai kidan soya sama sama

  2. 2

    Saiki zuba flour a bowl kisa butter da mai sai gishiri da sukayi ki kwaba kwabin maidan tauri kibarshi yadan huta na mintuna 15

  3. 3

    Saikizo ki Mirza kisa meat pie cutter ki fitar da shapes saikizo kisa a baking tire ki shafa kwai ki gasa idan yayi brown yayi.

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes