CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jallop din shinkafa da macaroni
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jallop din shinkafa da macaroni ainihin hoton girkin

Jallop din shinkafa da macaroni

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria

Jallop din shinkafa da macaroni

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Macaroni
  • Mai
  • Albasa
  • Taruhu
  • Tattasai danye ko bushash-she
  • Kayan dan-dano (spices)
  • Ruwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko yanka albasanki ki wanke taruhu da tattasanki seki jajjaga da turmi koda greater, daganan seki daura tukunyanki a wuta ki xuba mai dai dai bukatarki seki sa wannan jajjagen naki ciki ki soyasu, insuka dan soyu seki ki xuba ruwanki daidai bukatarki akai.

  2. 2

    Seki dauko kayan Dan danonki kixuba aciki yanda kikeso dan wasu nason suji girki madau wasu ko basu so seki rufe tukinyar kibarta ta tafaso seki wanke shinkafarki da ruwa Kamar sau biyu seki xubata cikin tukunyar ki rufe.

  3. 3

    Idan kin dai daici shinkafarki ta kusa dahuwa ta yanda idan kikasa macaroni zasu gama dahuwa tare seki xuba macaroninki kidan juya su da shinkafan kirufe kibarsu su dahu sannan ki sauke shikenan seci

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
rannar October 22, 2019 13:29
Gashu'a Yobe State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Shinkafa Macaroni

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Peanut burger II
  2. Chinese style stir fry pasta(soyayyar taliya)
  3. Stir fry spaghetti
  4. Vanilla cup cake
  5. Egg Sauce
  1. Kanzo
  2. Fura da nono
  3. Kosai
  4. Vanilla cupcake
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10887763
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close