Vanilla cupcake

K.Y.I Delight
K.Y.I Delight @cook_18911609
Kano

#K.Y.I Ina son cake sosai

Vanilla cupcake

#K.Y.I Ina son cake sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Egg
  3. Butter
  4. Sugar
  5. Baking powder
  6. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nahada flour da butter nai mixing dinsu sosai har sugar ya narke

  2. 2

    Na fasa kwai akai nakara mixing nasa vanilla flavor nasa baking powder saina fara zuba flour da kadan kadan haryamin yadda nakeso nai mixing sosai

  3. 3

    Dama already na kunna oven dinnan saina dakko mazuba na zuzzuba kwabin cake dina nasa oven baya mintina yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
K.Y.I Delight
K.Y.I Delight @cook_18911609
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes