Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke kazar a xuba a tukunya saka ruwa daidai yadda xai dafa kaxar su shanye a cikinta,sai a saka seasonings da spices tareda jajagagen tarugu da tafarnuwa sai a barshi ya dahu har sai ruwa sun tsoste.
- 2
A daura mai a wuta idan yayi zafi a soya kaxar till golden brown ida an gama a jajaga danyar citta a yanka albasa a soya sama Sama da dan maggi kadan sai a juye a cikin naman kaxar.
- 3
Enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10905732



sharhai