Kayan aiki

  1. Cofi 2 garin masara
  2. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa ruwan zafi, sai ki dibi 1/3 na garin kisa ruwan sanyi kadan ki dama, sai ki rage ruwan zafi ki aje gefe, sai ki kullun cikin ruwan zafi barshi ya tafasa

  2. 2

    Ki dauko sauran garin ki zuba ki tuka da sauri sauri kada yayi kolallai kiyata tukawa har sai yayi ki Kara zuba ruwan zafi kibarshi ya dahu na minti 5, sai ki kwashe,

  3. 3

    Za'a iya ci da miyan guro

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_16737421 bari na aza miyar guro kafin saura su fito 😁

Similar Recipes