Gashin bread hade da kwai

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fasa egg dinki kisa a bowl Mai kyau
- 2
Ki daura pan awuta ki shafa ma pan din butter ki dauki slice bread naki ki tsoma acikin ruwan kwai dinki sai ki rolling nashi kiss apan ki soyashi Kar ki Bari wuta yayi mashi yawa daidai, sai ki juya dayan gefen haka zakiyi dika har ki kare soyawa
- 3
Zaki iya cin shi haka ko Kisha da tea. Yana da dadi.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10908299



sharhai