Nannadaddiyar fulawa me kifi

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Nannadaddiyar fulawa me kifi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki kwaba fulawar kamar kwabin wainar fulawa Sai ki sa kwai ki juya sosai bayan kin gama Sai kisa brush cikin kullin sai kk goga shi a pan Amma marar kamu zaki yi tayi har ya gasu haka zaki tayi har ki gama
- 2
Bayan kin gama Sai ki marmasa kifin nan tare da attaruhu da albasa ki soya shi sama sama Sai kk na sashi a wannan fulawa sin da kk gasa kina yi masa nadin tabar ma idan kin Zo qarsje Sai kina goga jikakkiyar fulawa kina manne baking haka zaki tayi har ki gama Sannan ki soya
- 3
Ga yadda na soya shi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10956422




sharhai